Makaranta biyu masu karatun Alqur'ani tare daga masu sadaukarwa sun gana da Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3490409 Ranar Watsawa : 2024/01/02
Tehran (IQNA) A jiya ne aka cika shekaru bakawai da kisan gillar da sojoji suka yi a Zaria da ke arewacin Najeriya kan magoay bayan harka Islamiyya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3488329 Ranar Watsawa : 2022/12/13
Tehran (IQNA) A cikin bayanin Harkar musulinci a Najeriya ta bayyana hukuncin sakin Sheikh El-Zakzaky da mai dakinsa a matsayin babbar nasara.
Lambar Labari: 3486150 Ranar Watsawa : 2021/07/29
Tehran (IQNA) Babbar kotun Kaduna da ke sauraren shari’ar Sheikh Ibrahim Zakzaky ta wanke daga dukkanin tuhumce-tuhumcen da ake yi masa.
Lambar Labari: 3486148 Ranar Watsawa : 2021/07/28
Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Ingila ya bukaci da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky a Najeriya.
Lambar Labari: 3486066 Ranar Watsawa : 2021/07/01
Tehran (IQNA) an gudanar da jerin gwano a birnin Abuja na Najeriya domin yin kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3486040 Ranar Watsawa : 2021/06/22
Tehran (IQNA) Gamayyar wasu kungiyoyin farar hula daga kasar Switzerland da kuma Najeriya, sun bukaci a kare hakkokin mabiya mazhabar shi’a a Najeriya.
Lambar Labari: 3485166 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (IQNNA) Kwamitin kare hakkokin musulmi da ke da mazauni a birnin Landan an kasar Burtaniya, ya yi kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Islamiyya da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3485033 Ranar Watsawa : 2020/07/29
An yi wani taro kan cikar shekaru hudu domin bitar batun kame sheikh Zakzaky da ya cika shekaru hudu a tsare.
Lambar Labari: 3484301 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Bangaren kasa da kasa, bisa umarnin kotu an mayar da sheikh Zakzaky zuwa gidan kason Kaduna.
Lambar Labari: 3484295 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun yi amfani da harsasan bindiga akan masu gudanar da jerin gwano na kira da a sai Sheikh Zakzakya Abuja.
Lambar Labari: 3483868 Ranar Watsawa : 2019/07/22
Kwamitin kare hakkokin musulmi na kasar Birtaniya Islamic Human Rights Council ya bukaci da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3483728 Ranar Watsawa : 2019/06/11
Bangaren kasa da kasa, bayan kwashe tsawon shekaru fiye da biyu yana tsare Sheikh Ibrahim Zakzaky Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya gana da wasu ‘yan jarida da jami'an tsaro suna gayyata.
Lambar Labari: 3482293 Ranar Watsawa : 2018/01/13
Bangaren kasa da kasa, kotun tarayya da ke Kaduna a rewacin najeriya ta yi watsi da karar da sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigar a kan kisan gillar Zaria.
Lambar Labari: 3481677 Ranar Watsawa : 2017/07/07
Bangaren kasa da kasa, Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3481152 Ranar Watsawa : 2017/01/20
Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci a Najeriya ta bukaci shugaban Najeriya da ya saki jagoransu Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi.
Lambar Labari: 3481093 Ranar Watsawa : 2017/01/02
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Right watch ta bukaci gwamnatin Nigeria ta saki shiekh Ibrahim El-Zakzaky shugaban yan shia na kungiyar harka islamia ko kuma Isalamic Movement in Nigeria IMN a takaice.
Lambar Labari: 3481038 Ranar Watsawa : 2016/12/15